Languages
Zabura 117
1 Yabi Ubangiji, dukanku al’umma;
ku ɗaukaka shi, dukanku mutane.
2 Gama ƙaunarsa da girma take gare mu,
amincin Ubangiji kuma madawwami ne har abada.
 
Yabi Ubangiji.[~1~]

<- Zabura 116Zabura 118 ->